Wakokin Hausa

Music: Hamisu Breaker – Kasata

Hamisu breaker kasata
Sabuwar wakar hamisu breaker kasata

Asaalamu alaikum warahamatullah yan uwana maza da mata ma’abota ziyayar wannan shafi a yau nazo muku da wakar matashin mawakin zamani wato hamisu Breaker Dorayi wanda yazo muku da sabuwar wakarsa mai suna “Kasata” wanda yayi  kalamai akan wannan kasa tamu  wanda yana da kyau ku saurareta ,kar ka/ki bari a baku labari.Karku manta da yin share 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button