Wakokin Hausa

Music: Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo

Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai taken (Inda Rai Da Rabo) wannan wakar ta musammance gareku masoya wakokin  nanaye

kawai kuzo kuji abinda take cewa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Bakon yanayi maisa zuciya tai amanna

– Inda rai da rabo nidake mutu ka raba har raina

– Bakon yanayi ya shigo mini babu batu kaina

– Inda rai da rabo ni dakai mutu kar raba har raina

Ayi sauraro lafiya

DOWNLOAD AUDIO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button