Wakokin Hausa

Music: Hamisu Breaker – Fansa

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Fansa ” to kuna ina masoya wakokin hamisu breaker kuzo ga wata sabuwa domin jin dadinku.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-

– Ka yarda na soka a zuci da fili


– Kuma ba domin fansa ba

– Badan Ka Iya Zance Ba

– Indai ka aminta nice tauraruwarka ka bani dama

– To nima ba zan karyata kauna ba

– Bance bansan yarda ba

– Ba Dan daukar fansa ba

DOWNLOAD AUDIO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button