Wakokin Hausa

Music: Hamisu Breaker -Bazana Manta Maryam Ba

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Bazana Manta Maryam Ba ” to kuna ina masoya hamisu breaker gafa sabuwa domin nishadantar daku a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ya bazana manta maryam ba
– Bazana manta maryam ba
– Ko za aimin dakan gunba
– Ni zan tsananta tababa
– Maryam bazana samu ba
– Zan dakata nadan duba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button