Wakokin Hausa

Music: Hamisu Breaker -Abincin Ruhi (Audio)

Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Abincin Ruhi ” hmmm tofa kunaji masoya ko wace wakace wannan kuma mai suna Abincin ruhi ai kawai ku antayota cikin wayoyinku domin saurara.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Abincin ruhina Kece mai sharemin hawaye
– Majanuninki nazo a rashinki nakani kayi
– Soyayya ta nabaka riketa da hannuwa biyu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button