Hausa Hip HopWakokin Hausa
Music: Fresh Emir -Kin Gama Ft Ado Gwanja


Sabuwar wakar Fresh Emir tare da Ado Gwanja mai suna ” Kin Gama ” to komai ta gama sai dai kun saurari wakar tasu domin jin abinda tazo dashi masoya.
Baby Kin gama daga yau ba zaki kara samun wani kamar…. ni dai bance komai ba sai kunji daga bakin mawakn zamani.