Wakokin Hausa

[Music] Faruk M Inuwa Ft Hamisu Breaker -Ukuba

Sabuwar wakar hamisu breaker tare da faruk m inuwa mai suna ” Ukuba” Wasunku nasan sunsan wakar dan tajima a wajan wasu kuma tsohuwace ga dai wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da so yana rike amana ai bazai gujenba

– Danna rikeshi hannu biyu yanzu yaimin zanba

– Nakasa gane wanene ni akanki duba

– Kauna saka hawaye yake baya ban sani ba

– Na dauki angarar soyayya bazan guduba

– Shi so kaiyi dan Allah zaka samu riba

– Idan natashi baccina ke nake tunawa

– Gani nake kawai kece zakiban kulawa

DOWNLOAD HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button