Wakokin Hausa
MUSIC : Ali Jita – kece (official Audio)
Sabuwar wakar Ali jita mai suna “KECE” wadda yake wake gwanarsa a cikin wakar
GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:
In kina kuka nima sai kisani kuka.
In kina damuwa nima sai ina damuwa.
Farin cikinki nawa ne.
Bakin cikinki nawan.
Ayi dauraro lafiya