Wakar siyasa

Music: Ala Ft Nazir X Jita X Asnanic X Usman -Dalilina For Buhari

Sabuwar wakar gamayyar mawaka masoya Buhari mai suna ” Dalilina For Buhari ” wannan wakar sunyi tane akan dalilin da yasa suke son Baba Buhari ya sake maimaitawa a 2019.
GA SUNAYEN MAWAKAN:-
1- Aminu Alal
2- Nazir Sarkin Wakar Kano
3- Ali Jita
4- Nazifi Asnanic
5- Usman S Aliyu
Da sauransu
kawai ku daukota domin jin ra’ayinsu a wannan wakar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button