Hausa Hip Hop
MUSIC: AFRICAN QUEEN – KBSHOW BM
AFRICAN QUEEN – KBSHOW BM
Kbshow fittacen mawakin Hausa hip pop a nan kasar Hausa cikin garin Kano Dambatta.
Wakar sa ta African Queen tana bada tsokaci ne akan soyayyar sa dawata yarinya Yar gidan Sarauta……
Ku kasance da Hausafinest domin kawo muku wakokin hip pop Dana Hausa harda labarai masu kyayatarwa
Hausa