Wakokin Hausa

Music: Ado Isah Gwanja -Salula Harkar Waya

[WAKA] Ado Gwanja -Salula Harkar Waya

Sabuwar Wakar mawakin mata  Ado Isah Gwanja  mai taken Salula wadda yayiwa wadanda mai girma gwamnan kano Khadimul Islam DR. Abdullahi Umar Ganduje yabawa tallafin kayan gyaran waya domin taimakawa matasa da aikin yi. 

GA KADAN DAGA CIKIN WAKAR:-
Ku fada musu salula harkar waya
Ku kara tuna  musu
muna fada fa zasuyi musu
Koda su baa fada musu
Yan waya Allah ke muku

DOWNLOAD AUDIO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button