Wakokin Hausa

[Music] Ado Gwanja -Tallafin Sana`o’i

[Music] Ado Gwanja -Tallafin Sana`Oi
Sabuwar wakar ado gwanja wace yasake yiwa gwamna kano Abdullahi Ganduje domin tallafin da ya bawa masu sana’ar hannu dake jahar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Makiyanka sunata sharri
– Ganduje kana ta aiki
– Zaki na kano uban marayu jirgin matasa
– Ka tallafi masuyin sana’u a tasha ta mota
–  Burinmu matasa
– Shine na mucasa
– Kuma karda mukasa dan dama muka samu
– Kasar aimana jaje

DOWNLOAD AUDIO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button