Wakokin Hausa

[Music] Abdul D One -Nakamu Da Ciwo (Audio)

Sabuwar wakar Abdul D One mai suna ” Nakamu Da Ciwo ” wakar nakamu da ciwo wakace dake sosa zuciyar masoya yayin da suke saurarenta domin irin tsarin da wakar take dashi. Sako Daga Zuciya Album Ku nemi naku a kasuwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nakamu da ciwo kecee magani
– Nifa anawagun Dan Allah zokiji dani
– Tarko na fada dani
– Ke zaki fiddani
– Yafiya kiyimin gani
– Faruwar haka nayi tunani

Audio Player

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button