Wakokin Hausa

Music: Abdul D One – Mahaifiya ta


Abdul D One Mahaifiya ta
Sabuwar Wakar Da Abdul D One yayiwa Uwa mai suna ” Mahaifiya Ta” wannan wakar ta iyayenmu ce mata domin nishadantar dasu da kuma nuna mahimmancin iyaye.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ya mamma ya mamma

– Mahaifiya soyayyarki mama tacika zuciya

– Tinanina randa zaki wuce ki barni mahaifiya

– Koni inwuce in barki ibarki a zaune cikin duniya

– Ya Allah Ya Allah

– Dubi mahaifiya kasata cikin aljanna dan kairul anbiya


DOWNLOAD HERE


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button