Wakokin Hausa

[Music] Abdul D One -Hafeez (Official Audio)

Sabuwar wakar Abdul D One mai suna ” Hafeez ” wanna itace waka ta hudu wace muka kawo muku acikin jerin wakokin fim din hafeez.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hafeez kai nakeso a zuciya tsaya ka saurareni
– Hafeez ka dade a zuciya karka koreni
– A’a soyayya da ra’ayi ni hafeez gawace nakeso
– Nayi safa rayuwata dakai najinginata
– Na mikama ragamata daure kaimini gata
– Zanso ka fahimci soyayya tana kashe ya `yamata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button