Wakokin Hausa
Music: Abdul D. One – Dr. Bahijja
Sabuwar wakar mawakin nan mai suna Mai tashe wato Abdul D One mai suna Dr. Bahijja wadda zaa saka a sabon film din zainab indomie wadda shine film na farko wadda zainab indomie itace tauraruwa a cikin film din.
Ayi sauraro lafiya