Wakokin Hausa
Music: Abdul D One -Alkalami
Sabuwar wakar Abdul D One mai suna ” Alkalami ” wakar alkalami wakace da mawakin yayita domin faranta ranku masoya wakokin hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Alkalami shi nake rubutun Sunanki inbaiwa wasu suyi karatu
– Farkona da karshena soyayya ce nasan kin fini sani
– Tarkona da nayi ganiki yakkamu domin ki zamo magani