Wakokin Hausa

Music: Abba Dan Hausa – Ina Kike 2020


Abba Danhausa – Ina Kike? – 2020

Ina kike? Sabuwar waka ce da ta zo da wani sabon salo a wakokin Hausa. Waka ce da ake tinanin za a jima kafin a samu kamarta a duniyar mawakan Hausa. Waka ce mai taba zuciya musamman ga wanda ya shiga hali irin wanda mawakin ya tsinci kansa a labarin da aka gina wakar da shi.

Fatan za ku so ta fiye da yadda nake son ta, fiye da kowace waka da kuka taba ji.

Ayi Sauraro Lafiya

DOWNLOAD AUDIO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button