Labarai

Mun samu shakuwa da Nafisat Abdullahi a Labarina yanzu nafi jin dadin film da ita:Nuhu Abdullahi

Mun samu shakuwa da Nafisat Abdullahi a Labarina yanzu nafi jin dadin film da ita:Nuhu Abdullahi

Jarumin Masana’antar Kannywood Nuhu Abdullahi Ya Bayyana Cewr Sun samu shakuwa da Nafisat Abdullahi a Labarina yanzu nafi jin dadin film da ita Nuhu Abdullahi

Inda Ya Shaidawa Manema Labarai Cewan Sun Gina Wata Alaqa Mai Qarfi A tsakanisu Ta Sanadiyar Shirin Labarina Kaman Yanda Zaku Gani A Wannan Bidiyo Akasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button