Kannywood
Trending

Meyasa Matan Kannywood Basa Ɓoye Kansu Bayan Sunyi Aure?

Meyasa matan kannywood basa ɓoye kawunan su bayan sunyi aure?.

Bincike ya tabbatar da cewa sama da matan kannywood goma sha biyar ne sukayi aure acikin wannan shekarar.

Amma kuma matan sunci gaba da amfani da shafukan su na sada zumunta kamar yanda suka saba.

Matan sun haɗa da ummi rahab maryam waziri raliya daɗin kowa zahrah diamond da dai sauransu.

Ga Videon Rahoton Da Muka Samu Nan A Sama Zaku Iya Danna Alamar Play Video Domin Kalla Kai Tsaye.

Wani Irin Shirin Film Kukeso Arinka Kawomuku Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka ?.

Domin Samun Abubuwa Irin Wayannan Da Wayanda Sunkafi Wannan Kudiba Akasa Gefen Hannun Damanku Zakuga Wata Karauruwa Sai Ku Tabata.

Idan Baku Gantaba Sai Kushiga Cikin Crome Browser Ku Kuyi Searching Din Wannan Shafin Namu Waton:
WWW.HAUSAFINEST.COM.NG Zakuga Alamar Kararawar Akasan Hannun Damarku Sai Kutabata.

Kanatabawa Zakaga Tanunama Cewa Kayi Subscribe Wannan Subscribe Kyautane Tahakane Dazarar Mundaura Sabon Shirinmu Za’a Rinka Sanardaku Kuma Wannan Kyautane Baza’a Cajeka Ko Sisiba.

Kokuma Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Waton:
www.Hausafinest.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button