Abin AlajabiLabaran Duniya

Matar da tafi Kowacce Girman Nono a Duniya ta koka kan irin Yadda Maza Ke kai mata Farmaki..

Matar da tafi Kowacce Girman Nono a Duniya ta koka kan irin Yadda Maza Ke kai mata Farmaki..

Annie Hawkins-Turner Mai shekaru 64 Yar asalin Atlanta Georgia ta Bayya Cewa ” ta fuskanci ƙalubale sosai a rayuwarta ba Don komai ba sai don Halittar da Allah yayi mata ta Girman mama..

Annie Hawkins-Turner ta ƙara da Cewa” arana mazan da suke kawo mun hari basa da iyaka, duk da Cewa Wasu kanyi sharri da Mu zantawa Amman hakan bai taɓa damuna ba Domin nasan bani nayi kaina ba.

Annie Hawkins-Turner ta ƙara da Cewa ta samu Alkhairi sosai da wannan babbar baiwa da take da Ita, Inda samu Lambobin Yabo da kudade Masu Yawa Gaske..

©️ Falalu Lawal Katsina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button