Kiwon Lafiy

Malaria: Yadda karnuka za su taimaka wajen kawar da cutar

Masana kimiyya a kasashen Birtaniya da Gambiya sun ce sun gano hujja ta farko wacce ke nuna cewa karnuka na iya shinshino cutar Malaria.
Sun horar da karnuka su rika gane kamshin kayan mutanen da ke dauke da cutar.
Ana fatan yin amfani da dabbobin don dakatar da yaduwar cutar Malaria da kuma taimakawa wajen kawar da cutar.
Ko da yake, har yanzu binciken yana matakin farko, kwarraru sun ce binciken zai iya haifar da sababbin hanyoyi na gwajin cutar.
Bincike ya riga ya nuna cewa kanshin jikin masu cutar Malaria yakan sauya, inda yake daukar hankalin sauro masu yada 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button