Kannywood
Trending

Malam aminu saira Aminu s bono sunyi magana akan hana amfani da kayan jami’an tsaro da akayi a film

Biyo bayan wani rahoto da rundunar ƴan sandan arewacin Najeriya Ta fitar na hana amfani da tufafin ƴan sandan a film mai dogon zango.

Kokuma akasin haka director aminu s bono yayi jawabi akan lamarin.

Rundunar ƴan sandan ta bayyana bacin ranta irin yanda ake musu cin kashin kaji a fina finan Hausa.

Jama,a nata bayyana ra,ayoyin akan lamarin ka video nan sama inda zakuji ra, ayin malam aminu saira da kuma aminu s bono.

Wani Irin Shirin Film Kukeso Arinka Kawomuku Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka ?.

Domin Samun Abubuwa Irin Wayannan Da Wayanda Sunkafi Wannan Kudiba Akasa Gefen Hannun Damanku Zakuga Wata Karauruwa Sai Ku Tabata.

Idan Baku Gantaba Sai Kushiga Cikin Crome Browser Ku Kuyi Searching Din Wannan Shafin Namu Waton:
WWW.HAUSAFINEST.COM.NG Zakuga Alamar Kararawar Akasan Hannun Damarku Sai Kutabata.

Kanatabawa Zakaga Tanunama Cewa Kayi Subscribe Wannan Subscribe Kyautane Tahakane Dazarar Mundaura Sabon Shirinmu Za’a Rinka Sanardaku Kuma Wannan Kyautane Baza’a Cajeka Ko Sisiba.

Kokuma Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Waton:
www.Hausafinest.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button