Labaran Duniya

LABARI MAI BAN TAUSAYI DANA KARANTA SEDANA ZUBAR DA HAWAYE. #SHARE!

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yakai ziyara ga ‘yan gudun hijira dake Adamawa, bayan ya kammala gaisawa dasu ya juya zai wuce sai wannan yarinya ta fashe da kuka duk Wanda ya tambayeta meke faruwa sai ta kyale.

Saida Buhari tambayeta dakansa “yata takaina misa kike kuka”? sai tace ankashe mamata da babana da kowana gidanmu nikadai na rage, sai tace yanzu kaine babana kozaka je dani gidanka? sai baba Buhari yafashe da kuka shima, yace ‘eh.

Wannan labari ya matukar Razanani don Allah kuyi shearing Allah kaba baba buhari damar sauke nauyin da yadauka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button