Labaran siyasa
LABARI DA DUMI DUMINSA: UWAR JAM’IYA TA KASA TA MAYE GURBIN ABBA K. YUSUF DA MAL. SALIHU SAGIR TAKAI
UWAR JAM’IYA TA KASA PDP TA MAYE GURBIN ABBA K. YUSUF DA MAL. SALIHU SAGIR TAKAI A MATSAYIN DAN TAKARAR GWAMNAN JUHAR KANO A ZABEN 2019..
WANNAN ABU YASAMO ASALI NE SAKAMAON KORAFE KORAFE DA YAKE FITOWA NA KOWANE BANGARE NA JAMIYAR PDP NA JIHAR KANO WANDA SUKE MAGANA BA ZABE AKAI BA NADI AKAI AGIDAN WANI JAGORA WATAU SANATAN KANO TA TSAKIYA…
KUMA A SAFIYAR YAU NE SHI SANATA YA AYYANA CEWA IDAN UWAR JAM IYA TA KASA TA TABA MASA DAYA DAGA CIKIN YARANSA TO LALLE ZAII BAR JAM’IYAR TASA TA PDP