Labaran siyasa

LABARI DA DUMI-DUMI:Ganduje ne Gwamnan da faifan bidiyo ya nuna ya karbi cin hancin dala miliyan 5

An hango Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a wani faifan bidiyo da aka dauka bai sani ba yana karbar cin hancin dalar Amurka miliyan biyar.
Tuni dai hukumomin tsaro suka dukufa inda aka samo kwararru domin tantance sahihancin wannan bidiyo domin daukar hukunci kan abin.
Bayanai sun tabbatar da cewar an kaiwa Shugaban kasa wannan faifan bidiyo don ganewa idonsa.

Source: dailynigeri.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button