Labarai

LABARI DA DUMI DUMI :Yan Majalisar Wakilai 4 Sun Fice Daga APC

‘Yan majalisar wakilai hudu sun sanarda ficewarsu daga jam’iyyar APC mai mulki, a safiyar yau Talata shugaban majalisar wakilai, Mista Yakubu Dogara ya karanta wasikar ficewarsu daga jam’iyya mai mulki. ‘Yan majalisar sun hada da Mista Abiodun Awoleye-Dada wanda ya koma jam’iyyar Accord, Mista Samuel Segun-Williams ya koma jam’iyyar Labour, Lawan Hassan-Anka kuma ya koma jami’iyyar adawa ta PDP, a yayinda Mista Lam Adesina koma jam’iyyar ADC. A biyomu don samun cikakken labarai…. 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button