Labari da dumi-dumi

LABARI DA DUMI DUMI: Wata mata ta zama kura a unguwar gwale

Wani mutum ya mayar da wata mata Kura a kano karamar hukumar gwalebdake cikin birnin kano.

Majiyar mu ta hausafinest ta rawaito cewa a yammacin wannan dare ne akasami wani hatsa bibi ya mayar da matar Kura. Sai daii izuwa yanxu baa san baasin hakan ba. Tuni daii hukumar yan sanda sukai a wan gaba da wannan kura zuwa 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button