Labaran siyasa
LABARI DA DUMI DUMI: DANTAKAR SHUGABANCIN KASAR NAN NA PDP YA ZABI TSOHON GWAMNAN JIHAR ANAMBRA A MATSAYIN MATAIMAKI
Dan takarar shugabancin kasar nan na PDP wato Alhaji Atiku Abubakar a yau ne friday ya zabi tsohon gwaman jihar Anambra Peter Obi amatsayin wanda zai masa mataimakinsa.
Jaridar Daily nigerian ta rawaito cewa Atiku ya zabi da ya nemo dan siyasa a bangaren south east domin yazama mataumakinsa.
A Larabar data gabata ne rahotanni suke nuna cewa akwai wanda ake tunanin a cikinsu zaa dau mataimaki
Su hadar da tsafafin wanda suka rike mukamai aune: tsohon Gwamanan Babban Banki kasa wato Charlea soludo; Tsohon minister gona wato Akinwunmi Adesina da kuma Tsohon manajan AMCON wato Chike Obi.
Sai Masu rike da makaman Siyasa sune :
TSOHON Gwamanan Anambra wato Peter Obi, sai Mataimaki shugaban majalisar dattijai ta kasa wato Ike Ekweremadu.
Source : DailyNigeria