Labaran siyasa

Labari da Dumi Dumi: ABBA KABIR YUSUF SHINE DANTAKARA GOVENOR NA HAKIKA A KANO STATE- UCHE

Shugaban jama iyar PDP  ta kasa tayi allah wadaii da jita jita da ake yadawa cewa anja abba k. Yusuf da mal. Salihu sagir takaii tace wannan ba gaskiya bane.. sanna ta takatar da salihu sagir takaii da kuma sen. Masud dogowa da sune suka shirya wannan zabe a yau alhamis..

Ga jawabinsa cikin harshen nasara


The national working commitee of PDP unɗer the leadership of Prince Uche Secondus has comfirmed the candidature of Abba kabir Yusuf for Ƙano state governorship. Mr. Uche secondus affirmed this todaƴ in Abeoƙuta and dispell the rumours that is going round in all meɗia platforms.

Abba Kaɓir Yusuf remained the accepted governorship candidate of ƙano state under the platform of people Democratic party (PDP) for the forthcoming general election (2019). 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button