Kannywood
Trending

Kunji Adam a Zango Ya Taya Budurwar sa Samha m inuwa Murnar birthday kokuwa Tsoro Ya Hana Shi?

Shin Adam a zango ya taya budurwar sa samha m inuwa murnar birthday kokuwa tsoro ya hana shi?.

A baya idan baku manta ba jarumar kannywood samha m inuwa ta bayyana cewa zatayi aure a shafin ta na Tiktok.

Sai dai kuma daga baya an gabo cewa zancen ƙanzon kurege ne adam a zango takeso yayi magana.

Ga cikakken rahoton da muka haɗa muku nan a sama zaku iya kalla kai tsaye ta hanyar danna alamar play video dake sama.

Wani Irin Shirin Film Kukeso Arinka Kawomuku Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka ?.

Domin Samun Abubuwa Irin Wayannan Da Wayanda Sunkafi Wannan Kudiba Akasa Gefen Hannun Damanku Zakuga Wata Karauruwa Sai Ku Tabata.

Idan Baku Gantaba Sai Kushiga Cikin Crome Browser Ku Kuyi Searching Din Wannan Shafin Namu Waton:
WWW.HAUSAFINEST.COM.NG Zakuga Alamar Kararawar Akasan Hannun Damarku Sai Kutabata.

Kanatabawa Zakaga Tanunama Cewa Kayi Subscribe Wannan Subscribe Kyautane Tahakane Dazarar Mundaura Sabon Shirinmu Za’a Rinka Sanardaku Kuma Wannan Kyautane Baza’a Cajeka Ko Sisiba.

Kokuma Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Waton:
www.Hausafinest.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button