LabaraiLabaran DuniyaLabari

Kulle Mutane ne ya janyo yawaitar Fade a kasanar – cewar Ministar Mata

Kulle Mutane ne ya janyo yawaitar Fade a kasanar – cewar Ministar Mata

Ministar Mata Pauline Tallen ta danganta yawaigar Fyaden da ake samu a ‘yan kwanakinnan da cewa kullen da akawa mutanene saboda cutar Coronavirus.

Ta bayyana hakane a ganawar da ta yi da manema labarai a jiya Laraba bayan zaman da suka yi da shugaban kasa,Muhammadu Buhari na majalisar zartaswa.

Tace zaman gidan ya saka an gwamutsa yara da mata da masu fyaden a guri daya. Tace ko da a baya ana samun fyade amma zaman gidan ya kara yawanshi da ninki 3.

Tace suna kira ga kafafen watsa labarai da su mayar da hankali wajan fadakar da mutane akan fyaden da kuma bangaren sharia da su rika bada hadin kai wajan hukunta wanda aka kama da wuri.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button