Labarai

Kotun tarayya a Kano ta daure malamin nan Mai Rakumi shekaru 10 a kurkuku

DailyNigerian Hausa ta ruwaito Babbar kotun tarayya a jihar Kano ta daure wani mutum da ake kira kai Rakumi a unguwar Goron Dutse dake cikin birnin Kano shekaru goma a gidan kurkuku sakamakon samunsa da aka yi da kudaden jabu na dalar Amirka.

Shi dai mutumin yana harkar bokanci da tsubacce tsubbace a unguwar ta Goron Duste, kafin a tsuguntawa jami’an hukumar yaki da yiwa tattakin arzikin kasa zagin kasa ta EFCC akan yadda mutumin ke mua’amala da kudaden jabu na dalar Amirka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button