Labaran siyasa

KIRA GA GANDUJE DA YA SAUKA DAGA KUJERAR GWAMNA SALIN ALIN.-Hon. MUSLIHU YUSUF ALI

Ni Hon muslihu Yusuf Ali a matayi na na….
SSA on religious affairs Kumbotso LG,
Member kano state herbal medicine commitee, chairman All Ganduje political organizations AGO’s,
Former NAKSS president, Auk chapter.

Kuma
Chairman Ganduje Allah ya mana org.2015 daya daga cinkin kungiyoyin da suka fara tallata takarar  gandujen a 2015.
Ina bawa mai girma gwamnan kano Dr.Abdullahi Ganduje shawara da ya gaggauta sauka daga kujerar gwamna tun girma da arzuki bisa video da ya bayyana da aka ganshi kuru_kuru ya karbar makudan daloli daga hannun wadanda ake zaton yan kwangila ne.
Ina tabbatar muke cewa….
Wallahi!
Walahi!!
Wallahi!! Ba zamu yarda irin wadannan shuwagabanni Marasa tausayi da gaskia su cigaba da mulkarmu ba. Ji fa! a yayin da talakawan kasarnan suke cikin  bakin talauci da mawyacin hali shi kuwa gogan sai danne hakikisu yake ya na karkatar da shi zuwa aljihunsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button