Labari

Kayi Applying Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aikin Zaben INEC 2019

Yadda Zaka Nemi Aikin Zabe Na 2019
Hukumar shirya zabe mai zaman kanta (INEC) tasaki form na neman aikin zaben shekara dubu biyu da shatara.
Neman aikin yakasu zuwa biyu:
• Ma’aikatan wucin Gadi (Adhoc Staff – RATECH)
• Ma’aikatan INEC na dindin din (LGATECH)
Ana iya rijistar wannan ayyuka guda biyu a shafin inec na yanar gizo. Sai dai kuma bakowa zeci gajiyar aikinba, har sai mutun yacika qa’idojin da shashen fasaha na humar zabe ta gindaya
Sharudan Rijista Dan Zama Adhoc Staff – RATECH
Mutane Kala uku ne zasu iya rijistar wannan aikin. Mutun nafarko
1. Wanda yayi bautar kasa da hukumar Inec tsakanin 2013 zuwa 2018 (Ex-coper)
2. Ma’aikacin hukumar INEC mai ordinary diploma zuwa sama. Yazamana yana da ilimin na’ura mai qwaqwalwa.
3. Dalibin jami’ar tarayya ko kwaleji ko poly wanda saura shekara daya yagama karatu. Shima sai yanada ilimin na’ura mai qwaqwalwa.
Abubuwan Da zaka tanada
• Dolane kanada lambar waya dakuma email address
• Referral letter daga ma’aikacin gwamnati daya taka matsayin aiki na GL14 zuwa sama.
• Hoton ID card
Sharudan Rijista Dan Zama INEC Staff – LGATECH
• Iya ma’aikacin INC mai ordinary national diploma zuwa sama ze’iya register. Shima sai yanada ilimin na’ura mai qwaqwalwa.
• Dolane kanada lambar waya dakuma email address
• Hoton ID card
Domin yin apply sai ka  ziyarci wannan
Allah ya bada sa;a

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button