Labari

KANO TAZAMA LONDON

Gadar murtala Muhammad way (Gadar sabon Gari)
Gadace  wacce babu irin ta a fadin kasashen africa ta kudu wacce mai girma gwaman jihar kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ofr Khadimul Islam ya gada a gwamnatin baya wanda tayi kaso 25 cikin dari.

Da zuwa wannan Gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje ofr ya wanda ya kammalata yayi kaso 75 cikin dari.

Nan bada dadewa ba insha Allah zaai bude ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button