Kannywood

kalli wasu hotunan Jaruma Maryam Yahaya da sukayi fice a satin nan

Zamu iya cewa Jaruma Maryam Yahaya itace kadai Jaruma wacce take jan Zarenta a wannan lokacin musamman acikin Jarumai mata masu tasowa, idan aka kwatanta ta da wasu Jarumai ‘yan uwanta zamu iya cewa ta musu fintin kau,Domin yanda furodusoshi suke rububin saka ta a cikin finafinansu .

Duk da cewa Jarumar da kadan tafi shekara da shigowa masa’antar fim ta kannywood amma tayi manyan finafinai.
musamman ganin yanda furodusa Abubabkar Bashir maishadda yake tsayawa kai da fata sai ya saka ta a duk cikin finafinansa. 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button