Labaran siyasa
Trending
Ka Mayar Mana Da Dukiyar Mu Idan Kyauta Zakayi Kayi Cikin Kuɗin Da Allah Yabaka


Ka gaggauta mayar da motocin mutane da ka bayar muma muna bukatar su.
An yiwa Shugaba Muhammadu Buhari caaa akan kyautar daya bawa makwafciyar Najeriya wato ƙasar Niger.
Daren jiya ne ƙasar Niger ke cika shekaru 62 da samun ƴan cin kai daga turawan mulkin mallaka.
Kuma ajiyane Shugaba Muhammadu Buhari ya bawa ƙasar kyautar motocin da darajar su ta haura 1.0B.
Ga dai rahoton da muka samu damar haɗa muku nan a sama zaku iya kallon videon ta hanyar danna alamar play video dake sama.
Mun gode da zuwa wannan shafin namu mai albarka.