Kannywood

Jaruma Teema Makamashi Tabar Tafiyar Atiku Ta Dawo Buhari

A Yau ne muka samu labari daga zafin sada zumunta na instagram, wannan shahararriyar jarumar kannywood teema makamashi yar amutun atiku wato dan takarar shugaban kasa jam’iyyar PDP tabar tafiyarsa ta dawo ta buhari.
Idan baku mantaba jarumar a kwanakin baya tayi kaca-kaca da yan APC wato yan Buhari, inda har takece musu jahilai, sai kuma gashi yau ta biyo tafiyar mutanen da taga zagi.
Ko meye yaja ra’ayita na da wowa wannan tafiyar ta apc ? zamu samo muku cikakken labari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button