Labarai

Jami’ar Maryam Abacha ta Sanya Sunan Hanifa Abubakar a daya daga cikin titunan makarantar

Marigayiya Hanifa dai ita ce Wacce wani Malamin Makarantarsu ya yiwa kisan gilla bayan ya sace ta.

Haneefa Abubakar Abdulsalam Street, Wannan abin yabawa ne da Jami’ar Maryam Abatcha.

Alummar Jahar Kano Da Kashashen Duniya Suna Alfahari Da Wannan University Data Kirkiri Hanya Dan Tunawa Da Marigayya Haneefa Yar shekara 6 Wadda Ake Zargin Malaminta Yayi Garkuwa Da ita Kuma Daga Bisani Ya Kasheta.

Haneefa Allah Ya Jikanki Da Rahama Allah Yasa Kin Huta Allah Yabawa iyayanki Hakurin Rashinki Tare Damu Yan Jahar Kano.

Congratulations Maryam Abatcha University.

31/January/2023.

Hotuna yayin bude Titin:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button