Kannywood

HADIZA GABON TAYI MARTANI KAN WANDA YACE YAFI SONTA DA MILIYAN 10

Hadiza Gabon Tayi Martani Kan wanda yace yafi sonta da Miliyan Goma.

Da Alamu Kwalliya Zata Biya Kudin Sabulu Matashin Nan Mai Suna Mai Kalamai, Wadda Ya Furta Cewa, Da’a Bashi Naira Miliyan 10 Gwanda Auren Jarumar Fina Finan Hausa Hadiza Aliyu Gabon Daga Bisani Dai Matashin Ya Samu Martani Daga Bakin Jarumar Mai Dauke Da Alamar Soyayya Masu Karatu Wane Fata Zakul Musu.

Danna nan domin saura ra

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button