Kannywood
Trending

Hadiza gabon tace tana fuskantar barazana zuwa kotu/murja Ibrahim tace da tayi maɗigo gyara tayi zina

Hadiza Aliyu Gabon ta bayyana cewa tana fuskantar barazana akan hanyar ta ta zuwa kotu.

Hadiza gabon ta bayyana irin yanda takeji akan hanyar ta ta zuwa kotu biyo bayan zargin da ake mata.

Na cewa ta cinye kuɗi har naira dubu ɗari uku da hamsin.

Akan cewa zata auri wani ma,aikacin gwamnatin da kuma shirya mata tarba ta musamman da yayi.

A kata faren gidan sa dake babban birnin jahar zamfara, kotu ta buƙaci a gabatar da shedu amma har yanzu shedun basu samu halarta ba.

Hadiza Aliyu Gabon wacce itace ake ƙara a kotun ta bayyana irin zaman ɗar ɗar da take akan hanyar ta ta zuwa kotu.

Zaku iya kallon videon ta hanyar danna alamar play video dake sama.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button