Labarai

GWAMNA MATAWALLE YA SAUKA DAGA KUJERAR SA TA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA NA TSAHON MINTI BIYU (2)

GWAMNA MATAWALLE YA SAUKA DAGA KUJERAR SA TA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA  NA TSAHON MINTI BIYU (2)
A ranar juma’a da ta gabata ne wata yarinya Yar shekara 5 da haihuwa ta zama Gwamanan Jihar Zamfara na kimanin tsawon Mintuna 2.
Asama’u Habibu Tsafe Dalibar Makarantar ALI AKILU MODEL PRIMARY SCHOOL TSAFE saboda kokarinta da Hazakar karatunta na addini dana boko yasa Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle ya bata Rikon kujerar Gwamnan Jihar har na tsawon minti (2).
Bugu da kari kuma wani Abu da zai baka maka na her Excellency Asama’u Habibu Tsafe  nan take ta fara aikin inda ta fara duba takadar na inganta tsaro da zaman Lafiya a Jihar  da kuma bangaren ilimin kanan yara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button