Labarai

Gwamna Ganduje Ya dauki ‘yan rawar koroso aiki

Gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Ganduje ta dauki ‘yan rawar gargajiya, wadanda aka akafi sani da ‘yan koroso 45 Aikin dindindin.

An dauka ‘yan rawar koroson aiki ne karkashin ma’aikatar tarihi da ofishin habaka al’adu na jihar a Bisa Jajircewar Executive Secretary na ma’aikatar Hon Ibrahim Umar Tofa. ma’aikatan dindindin kuma za a biya su fansho bayan ritaya

Sabbin ma’aikatan girgijewar da cashewan sun sha alwashin yin aiki tukuru wurin habaka al’adu da tabbatar da tarihin jihar Kano ta fanin Nishadantarwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button