Labaran Duniya

GWAMNA GANDUJE YA AMINCE DA KARIN RANAR LITININ A RANAKUN FITA

GWAMNA GANDUJE YA AMINCE DA KARIN RANAR LITININ A RANAKUN FITA

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya amince da sassauta ranar Litinin a matsayin ranar fita wanda yanzu ze kasance ranakun Litinin, Laraba, Juma’a, Lahadi sune ranakun fita daga karfe 6 na safe zuwa 6 na yamma.
Gwamna yakara kira ga Jama’a musamman yan Kasuwa da sucigaba da bin dokokin da  Jamian Lafiya suka bayar na sanya safar fuska da rarrabuwa tsakani.

Abubakar Aminu Ibrahim
SSA Social Media, Kano.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button