CheatTutorial

(Garabasa )Kyautar 4GB Daga Kamfanin Airtel

Kamfanin Airtel Suna Bada Kyautar Data 4GB
Kamfanin Airtel na bada Kyautar Data har 4GB sai dai a yanzu haka mutanenmu basu farga da wannan tsarin ba domin a wasu yankunan har wasu sun fara siyar da tsarin ga mutane.
Hausawa sunce raba arne da makami jihadi ne don haka dole mu yiwa jama’a bayani.
mai 3G sai kayi Regis ter.
Daga nan sai ka saka a waya mai 4G.
Shikenan zakaji alert na kyautar MB din ya shigo wayarka kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa:
Allah ya bada sa’a, kuyi sharing ga sauran ‘yan uwa don suma su amfana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button