Kannywood
Gangamin Manyan Jaruman Da Manyan Mawakan Kannywood
Gangamin manyan jaruman kannywood da manyan mawakan kannywood.
Wanda za’ayi 14 ga October insha ALLAH. Za’ayi wanan gangamin a sani abacha stadium.
Daga karfe 12 zuwa karfe shida.
Zamu gabatar da wakoki da wasanin barkwanci.
Katin zaben ka shine kudin shigar ka.
ALLAH yakaimu lokacin cikin nutsuwa da farin ciki.
Muhadu daku masoyan mu sai kunzo.
Kada ku sake a baku labari