Labarai
Ganduje yaki amsa gayyatar kwamitin Majalisar dokokin jihar Kano dake binciken badakalar karbar daloli
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yaki amsa gayyatar kwamitin majalisar dokokin jihar Kano dake bincike kan wani faifan bidiyo da aka nuno mai girma Gwamna na karbar na goro a hannun ‘Yan kwangila.
Kwamishinan yada labarai Muhammad Garba shi ne yaje gaban kwamatin a madadin Gwamna Ganduje.