LabaraiLabaran Duniya

Ganduje Ya nada unguwar Gini Mai a matsayin Mai taimaka masa na musamman akan harkokin cikin Gida

Ganduje Ya nada unguwar Gini Mai a matsayin Mai taimaka masa na musamman akan harkokin cikin Gida

Gwaman Jihar Kano ya amince da nada Adamu Mukhtar Musa (Unguwar Gini) daga  Mai taimaka masa na musamman akan harkokin Matasa zuwa Mai taimaka masa na musamman akan harkokin fadar Gwamanati.

Sabon nadin zai fara nan take, Daman tun farko yasamu daman aiwatar da wasu ayyukan bayan ya karbi takardar shaidar zama mataimaki na musamman daga ofishin sakataren gwamnatin Jihar kano, a ranar Laraba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button