Labarai

Fayose ya isa kutun jihar lagos a yau da safe nan

Hukumar Hana cin rashawa da cin hanci ta kasa ta gurfanar da tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Mr Ayodele Fayose,  a Babbar kutun jihar lkoyi dake .

Hukumar dai ta kai tsohon Gwamnan ne a farar mota tare da manyan jami’anta.

Ana daii zargin tsohon Gwamnan ne da sama ta fadi ta zunzurutun kudi har naira billion 2.2 

Kalli hotunan:


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button